IQNA

Makoki a Haramin Imam Husaini (AS)

Tehran (IQNA) A yau Lahadi ne Musulmi  daga sassa daban-daban na kasar Iraki da sauran kasashen duniya ciki har da kasar Iran suka ziyarci hubbaren Imam Husaini (AS) da ke Karbala.

A yau Lahadi ne Musulmi mabiya mazhabar Ahlul bait daga sassa daban-daban na kasar Iraki da sauran kasashen duniya ciki har da kasar Iran suka ziyarci hubbaren Imam Husaini (AS) da ke Karbala domin halartar tarukan juyayin shahadar Imam Husaini (AS) sahabbansa.