IQNA

Tilawar Bakance A Taron Makokin Shahadar Imam Hussain / 1

Karatun Abul Qasimi aya ta 99 zuwa 111 a cikin suratul Safat

16:00 - August 09, 2022
Lambar Labari: 3487662
Tehran (IQNA) Maskaranci Ahmed Abul Qasimi ya karanta aya ta 99 zuwa ta 111 a cikin suratul Safat a wajen taron Ashura

Ahmed Abul Qasimi makarancin kasa da kasa ya karanta aya ta 99 zuwa ta 111 a cikin suratul Safat a wajen taron Ashura na Hosseini wanda IQNA ta shirya a cibiyar Ahsan Al-Hadith.

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: suratul safat ، taron ashura ، shirya ، karanta ، Ahmed Abul Qasimi
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha