IQNA

Taron Arbaeen A Hubbaren Imam Hussain (AS)

15:16 - September 17, 2022
Lambar Labari: 3487870
Taron miliyoyin masu juyayin arbaeen na Imam Hussain (a.s.) da Abul Fazl al-Abbas (a.s) a Karbala da kusa da hubbaren Shahidai a Filin Karbala a dare da ranar Arba’in.

A rahoton tashar Almanar, masoya Hussaini daga sassa daban-daban na duniya sun yi zaman makoki a daren Arbaeen na Imam Hussain (AS) kusa da hubbaren Shahidan Karbala.

Kafafen yada labaran kasar Iraki sun bayyana cewa, sama da masu ziyara miliyan ashirin daga kasashe kusan 80 na duniya ne ke halartar tattakin na Arbaeen na shekarar bana.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 

4086068

 

Abubuwan Da Ya Shafa: taron arbaeen ، hubbaren Imam Hussain ، karbala ، shahidai
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha