IQNA

Taron karawa juna sani a Iran ta tsakiya

ISFAHAN (IQNA) – An gudanar da taron karawa juna sani na yini daya a jami’ar Isfahan da ke lardin lardi na Iran.

Taron wanda aka gudanar da nufin fadakar da dalibai da da suke karatu a bangaren kimiyyar fasahar zane-zane na Musulunci kan muhimamn abubuwa da suka shafi bangaren kwas din nasu.