IQNA

Makaranci  dan Iran ya karanta ayoyi daga cikin surar alqur'ani ta 75

TEHRAN(IQNA) Wahid Khazaei dan kasar Iran ya karanta kur’ani a kwanan baya a wani shiri na kur’ani.

Kari Wahid Khazaei dan kasar Iran ya karanta kur’ani a kwanan baya a wani shiri da majalisar koli ta kur’ani ta Iran ta gudanar.