IQNA

Qatar 2022: Gasar cin kofin duniya ta FIFA ta farko a kasar musulmi

Tehran (IQNA) – Gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta Qatar 2022 ita ce bugu na farko a kasar musulmi.

Gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta Qatar 2022 ita ce bugu na farko da kasar Musulmi ke karbar bakunci.