IQNA

An Rufe Hubbaren Imam Ali Da Bakaken tutoci

Tehran (IQNA) - An lullube hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki da bakaken tutoci .

An lullube hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki da bakaken tutoci  a gabanin zagayowar ranar shahadar Sayyida Zahra (SA).