iqna

IQNA

IQNA - A daidai lokacin da ake gudanar da maulidin Amirul Muminina Ali (AS) da kuma yadda ake gudanar da bukukuwan tunawa da maulidin Ka'aba, an gudanar da bikin baje kolin fasahar kere-kere na kasa da kasa a hubbaren Imam Ali (AS) nunin manyan ayyuka na fasaha sama da 300 a tsakanin ban sha'awa na baƙi da da'irar fasaha da al'adu.
Lambar Labari: 3492551    Ranar Watsawa : 2025/01/12

IQNA - An gudanar da wani taro na sanin kur’ani mai tsarki da aka yi daidai da shirye-shiryen tunawa da maulidin makon Ka’aba, sakamakon kokarin da cibiyar kur’ani ta haramin Alawi mai alfarma na Imam Ali (AS) ta yi a Najaf.
Lambar Labari: 3492550    Ranar Watsawa : 2025/01/12

IQNA - A daidai lokacin da zagayowar ranar Ashura Hossein a ranar 10 ga watan Muharram ke gabatowa, aka shirya hubbaren Imam Ali (a.s) domin tarbar maziyarta a wannan hubbaren da kuma wajen da ke wajen Haramin, da saka jajayen dardumomi.
Lambar Labari: 3491505    Ranar Watsawa : 2024/07/13

An daga tutar wilaya a kan haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf a ranar Idin Ghadir.
Lambar Labari: 3491403    Ranar Watsawa : 2024/06/25

IQNA - A daidai lokacin da watan Ramadan ya shigo, ana gudanar da shirye-shiryen kur'ani na musamman a hubbaren Imam Ali (AS).
Lambar Labari: 3490804    Ranar Watsawa : 2024/03/14

IQNA - A daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan makon maulidin na Ka'aba, an fara taron kasa da kasa na kur'ani a farfajiyar haramin Imam Ali (a.s.) da ke Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3490509    Ranar Watsawa : 2024/01/21

Najaf (IQNA) cibiyar hubbaren Imam Ali ta sanar da gudanar da taron kur'ani mai tsarki tare da halartar gungun makarantun kasar Iraki da na kasashen duniya a daidai lokacin da aka haifi Sayyida Fatima Zahra (AS) mai albarka.
Lambar Labari: 3490410    Ranar Watsawa : 2024/01/02

Tehran (IQNA) - An lullube hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki da bakaken tutoci .
Lambar Labari: 3488295    Ranar Watsawa : 2022/12/06

Tehran (IQNA) Masu ziyarar  daga kasashe 80 na wannan shekara a taron Arbaeen na bana, tare da da gudanar da addu'o'in na bai daya a kan hanyar Najaf zuwa Karbala
Lambar Labari: 3487868    Ranar Watsawa : 2022/09/17

NAJAF (IQNA) – Dubban daruruwan mutane ne suka isa birnin Najaf na kasar Iraki domin gudanar da tattakin arbaeen .
Lambar Labari: 3487839    Ranar Watsawa : 2022/09/12

Tehran (IQNA) A kwanakin nan ne haramin Imam Ali (a.s) ke karbar bakuncin dimbin maziyarta da suka zo birnin Najaf Ashraf a kwanakin karshe kafin Arbaeen na Imam Hussain.
Lambar Labari: 3487801    Ranar Watsawa : 2022/09/04

Tehran (IQNA) A jajibirin Tasu'a da Ashura na Hosseini, hubbaren Imam Ali (AS) ya dauki matakan saukaka zaman makoki na mahajjata da tawagogin masu ziyara a hubbaren .
Lambar Labari: 3487642    Ranar Watsawa : 2022/08/05

Tehran (IQNA) – A jiya Juma’a an daga tutar Ghadir a saman hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf
Lambar Labari: 3487556    Ranar Watsawa : 2022/07/16

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da kayan tarihi ta hubbaren Imam Ali (AS) tana aikin gyaran wasu daddun kwafin kur'anai.
Lambar Labari: 3486631    Ranar Watsawa : 2021/12/01

Tehran (IQNA) an saka furanni a farfajiyar hubbaren Imam Ali (AS) domin murnar maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486456    Ranar Watsawa : 2021/10/21

Tehran (IQNA) a daidai lokacin da ya rage 'yan kwanaki a gudanar da tarukan idin Ghadir, an fara kayata hubbaren Imam Ali Ali (AS).
Lambar Labari: 3486142    Ranar Watsawa : 2021/07/26

Tehran (IQNA) an raya daren lailatul Qadr da ayyukan ibada a hubbaren Imam Ali (AS)
Lambar Labari: 3485871    Ranar Watsawa : 2021/05/03

Tehran (IQNA) kamar kowace shekara an gudanar da taron murnar shigar watan Sha'aban a hubbaren Imam Ali (AS)
Lambar Labari: 3485757    Ranar Watsawa : 2021/03/20

Tehran (IQNA) cibiyar musulunci ta kasar Sweden ta nuna wasu tsoffin hotuna na hubbaren Imam Ali (AS).
Lambar Labari: 3485690    Ranar Watsawa : 2021/02/25

Tehran (IQNA) wasu daga cikin hotunan tarukan da aka gudanar yau a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3485562    Ranar Watsawa : 2021/01/17