IQNA

15:16 - July 25, 2023
Lambar Labari: 3489533

Makokin Muharram na Yara a Haramin Hosseini

Karbala (IQNA) An gudanar da taron makoki na musamman ga yaran da ke halartar darussan bazara na hubbaren Imam Hussain a daidai lokacin da ake gudaar da tarukan Muharram.

Makokin Muharram na Yara a Haramin Hosseini

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, yaran da suka shiga wannan kwas sun nuna riko da wannan littafi mai tsarki ta hanyar rike kur’ani a hannayensu, sannan aka gudanar da zaman makokin Aba Abdullah al-Hussein (AS).

 

 

 

 

 

 

 

 
 

https://iqna.ir/fa/news/4157876

captcha