Zanga-zangar magoya bayan Falasdinu a gaban fadar White House
Washington (IQNA) Dubban jama'a a duniya sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon bayansu ga 'yancin Falasdinu. A Amurka an gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar Palasdinu a harabar fadar White House.