Karatun "Syed Mohammad Tahai" daga cikin suratu Isra
Bayan farmakin da guguwar Al-Aqsa a yankunan Falastinawa da yahudawa suka mamaye, za a iya ganin karatun aya ta 5 a cikin suratul Israa ta muryar Sayyid Muhammad Tahai, fitaccen makarancin kasar Iran.