Karatun ayoyi daga Suratul Ahzab da muryar Sayyid Parsa Angoshtan
IQNA - Za a ji karatun aya ta 21 zuwa ta 24 a cikin suratul Ahzab da kuma bude ayoyin surar Alak cikin muryar Sayyid Parsa Angoshtan makarancin kur'ani mai tsarki daga lardin Mazandaran na kasar Iran.