IQNA - Karatun ayoyin suratu Naml na Mohammad Ayub Asif matashin mai karanta kur’ani dan Burtaniya ya ja hankalin masu amfani da shafukan sada zumunta.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Sadal Balad cewa, karatun ayoyi na suratu Naml na Mohammad Ayub Asif matashin makaranci dan Burtaniya ya samu karbuwa sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
A cikin wannan bidiyon, Mohammad Ayoub Asif yana karanta wadannan ayoyi na suratu Naml.