IQNA

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jagoranci taron tunawa da shahadar shugaban kasa da tawagarsa

15:25 - May 25, 2024
Lambar Labari: 3491214
IQNA -  A safiyar yau ne Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gudanar da taron tunawa da shugaban kasa da tawagarsa a Husainiyar Imam Khumaini.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, taron  tunawa da shahadar Sayyid Ibrahim Raisi; Marigayi shugaban kasa, da Hojjat al-Islam Al-Hashem; Marigayi limamin juma'a na Tabriz, Dr. Hossein Amirabdollahian; Marigayi ministan harkokin wajen kasar, Dr. Malik Rahmati; Marigayi gwamnan gabashin Azarbaijan, Janar  Sayed Mehdi Mousavi; shugaban Tawagar ba da kariya ta shugaban kasa da  ma'aikatan jirgin, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei Jagoran juyin juya halin Musulunci a safiyar yau Asabar 25 ga watan Yuni a Husainiyar Imam Khomeni (RA) ya jagoranci zaman makokin  tare da halartar shugabannin bangarorin tsaro na soji da sauransu, jami'an gwamnati, baki na kasashen waje, jiga-jigan siyasa, da sauran bangarori daban-daban na jama'a.

An fara taron ne da karatun ayoyi na kur’ani mai tsarki daga bakin Mohammad Hossein Saidian, makarancin kasa da kasa na kasar Iran.

 

4218150/

 

captcha