Hajjin Bara’a 	
   	Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya bayyana a wata ganawa da wakilan aikin hajji  a ranar 06 ga watan Mayu inda ya ce: musamman aikin Hajjin bana, aikin hajji ne na bayyana bara’a a fili ... (saboda) abin da ke faruwa a Gaza da Palastinu a yau.