karatun Shahat Muhammad Anwar daga Surat Abasa
IQNA - Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya shirya tare da fitar da wani shiri mai suna “Karatun aljanna,” wanda ke dauke da karatuttukan kur’ani da ba a mantawa da su daga bakin fitattun makaranta. A cikin za a ji karatun marigayi Sheikh Shahat Muhammad Anwar a cikin suratul Abasa.