IQNA

Muharram 2024: Makokin Ashura a duk fadin Iran

IQNA- Miliyoyin al'ummar Iran a fadin kasar ne suka halarci tarukan juyayin juyayin ranar 16 ga watan Yulin 2024, domin tunawa da shahadar Imam Husaini (AS) da aka fi sani da ranar Ashura.