Karatun Puya a taron 'yan majalisa da Jagoran juyin juya halin Musulunci
IQNA - Amin Puya, makarancin kasa da kasa na kasar Iran , ya karanta ayoyin kur'ani a yayin ganawar shugaban kasa da wakilan majalisar Musulunci karo na 12 da jagoran juyin juya halin Musulunci a safiyar Lahadi 21 ga watan Yuli.