IQNA

Sautukan Aljannah

Karatun Kamil Yusuf daga Suratu Ibrahim

IQNA – Abin da ke tafe wani bangare ne na karatun marigayi Kamil Yusuf al-Bahtimi na Masar wanda ya hada da aya ta 40-41 a cikin suratu Ibrahim.