IQNA

Ayani na rayuwa: wa ya fi soyuwa a wurin Allah?

IQNA - A cikin aya ta 13 a cikin suratu Hujrat, mun karanta cewa: “Lalle ne mafi daukakar ku a wurin Allah, shi ne wanda ya fi ku takawa.

Ayani na rayuwa: wa ya fi soyuwa a wurin Allah?