IQNA

Ayoyin rayuwa: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah

IQNA - Aya ta 31 a cikin suratu Tauba tana cewa: “Sun riki malamansu da ruhbaniyansu da Almasihu dan Maryama abin bautawa, baicin Allah.

Ayoyin rayuwa: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah