Karatun "Ahmad Abul Qasimi" a wajen bikin rantsar da shugaban kasa karo na 14
Ahmad Abul Qasimi, makarancin kasa da kasa na kasar Iran, ya karanta aya ta 57 zuwa ta 59 a cikin suratu Nisa’a da kuma suratu Kauthar a farkon bikin rantsar da shugaban kasar, wanda aka gudanar a Huseiniyya ta Imam Khumaini (RA).