Yakamata duniya ta dauki matakin da ya dace a gaban abin da ya faru a Gaza. Ya kamata gwamnatoci, kasashe, masu hankali da siyasa a fagage daban-daban su yanke shawara daban-daban. Bayan haka, da wannan ra'ayi, mutum zai fahimci irin babban abin kunya da Majalisar Dokokin Amurka ta yi wa kanta a kwanakin baya ta hanyar zama da sauraron jawabin wannan mugu (Benjamin Netanyahu). Wannan babban abin kunya ne.