IQNA

An Kaddamar Da taron kur'ani Mai Girma 'Ayoyin Rahma' A Tehran

IQNA - A ranar Larabar da ta gabata ne aka gudanar da bikin rufe taron kur'ani na ma'aikatan karamar hukumar Tehran mai taken "Ayoyin rahama" a dakin wasanni na Azadi.