IQNA

Sautukan aljanna

Karatun Surah Al-Hashr na Metwaly Abdel Aal

IQNA – Wannan wani bangare ne daga cikin karatun kur'ani da marigayi Sayyid Metwaly Abdel Aal dan kasar Masar ya yi, inda yake karanta ayoyi na 23-24 na suratul Hashr.