IQNA

Batun Falastinu Na Daga Cikin Abubuwan Tunawa A Tattakin Arbaeen 2024

IQNA - An kafa wani bagadi mai taken “Neda al-Aqsa” (Al-Aqsa Call) mai lamba 833 na titin Najaf zuwa Karbala a kasar Iraki a cikin watan Agustan shekarar 2024, a matsayin sanya batun kisan gillar da yahudawa ke yi falastinawa a Gaza batu mafi muhimmanci.