IQNA

Wadanda basu samu dama ba sun Halarci Tattakin Arbaeen a Tehran

IQNA – Daruruwan mutane ne suka halarci jerin gwano da aka gudanar a birnin Tehran na kasar Iran a safiyar Lahadi, ranar Arbaeen.