
Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Ayatollah Sistani cewa, a yau Laraba ne 30 ga watan safar da kuma ranar alhamis daya ga watan Rabi’ul Awwal na shekara ta 1446.
Ga labarin kamar haka:
Ofishin Ayatollah Sistani da ke Najaf Ashraf ya sanar da cewa Laraba ce za ta zama ranar karshe ga watan Safar kuma ranar Alhamis 5 ga Satumba 2024 ita ce ranar daya ga watan Rabi al-Awwal na shekara ta 1446 bayan hijira.