Birnin Mashhad Ya Dauki Bakuncin Gudanar Da Babban Shirin Kur'ani
IQNA- Dubun dubatar mahajjata a hubbaren Imam Riza (AS) ne suka halarci wani gagarumin shiri na kur'ani a ranar 12 ga watan Satumba, 2024, wanda aka gudanar don nuna makon makon hadin kan Musulunci.