IQNA

Jama'a na murnar martanin da Iran ta mayar wa gwamnatin Isra'ila

IQNA- Jama'a a biranen kasar Iran da dama sun fito kan tituna domin murnar harin ramuwar gayya da kasar ta kai wa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a ranar 1 ga Oktoba, 2024.

Abubuwan Da Ya Shafa: Kisan Hassan Nasrallah