IQNA

Dimbin Jama'a Sun Halarci Sallar Juma'a a Tehran

IQNA – Dubun dubatar mutane ne suka halarci sallar Juma’a a Masallacin Tehran wanda jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jagoranta a ranar 4 ga Oktoba, 2024.

Abubuwan Da Ya Shafa: Kisan Hassan Nasrallah