Rana ta Biyu na gasar kur'ani ta Malaysia cikin Hotuna
IQNA - ana ci gaba da gudanar da taron karatun kur’ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 64 a kasar Malaysia a cibiyar kasuwanci ta duniya ta Kuala Lumpur tare da mahalarta gasar da suka fafata a bangarori biyu na karatu da haddar.