IQNA

Ayoyi domin Rayuwa: Da'a ga Allah da Annabi

IQNA – “Ya ku wadanda suka yi imani! Ku yi da’a ga Allah, kuma ku yi da’a ga Manzo da ma’abuta al’amari daga cikinku,” aya ta 59 a cikin suratun Nisa’i.