Buda taro mai taken makarantar Nasrallah a Tehran
IQNA - Manyan jami’an kasar Iran da malamai da masana daga kasashe 13 sun halarci taron kasa da kasa kan mazhabar tsohon sakataren kungiyar Hizbullah Sayed Hassan Nasrallah, wanda aka kaddamar a birnin Tehran a safiyar yau Asabar 9 ga watan Nuwamba 2024.