IQNA

Karatun Sha'sha'i na Surorin Dhuha da Sharh

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun aya ta 11 a cikin suratu Ad-Dhuha da aya ta 1 a cikin surar Ash-Sharh daga bakin fitaccen dan kasar Masar Qari Ibrahim Sha’sha’i.