IQNA

Taron Saukar Kur’ani a Tehran

IQNA – An gudanar da taron Khatm na kur’ani mai tsarki tun daga farko har karshe a darasin kur’ani na babban malami Ali Akbar Malekshahi a masallacin Payambar Azam (Manzon Allah) da ke birnin Tehran a daren Asabar 16 ga watan Nuwamba 2024.