Karatun ayoyi daga cikin suratul Qassas da muryar Qasim Moghadami
IQNA - Qasim Moghadami, daya daga cikin makarantan kur’ani na duniya, ya karanta aya ta 5 zuwa 10 a cikin surar “Qassas” mai albarka a cikin ayarin kur’ani na “Shahidan gungun ‘yan gwagwarmaya”.