Jakadun gwagwarmaya sun Haskaka Ayyukan Matasa A Fagen Juriya
IQNA - A ranar 21 ga watan Nuwamban shekarar 2024 ne aka gudanar da taron jakadun ‘yan gwagwarmaya a birnin Tehran na kasar Iran, tare da halartar daliban makarantun Iran wadanda mambobi ne kuma jakadu na ‘yan gwagwarmaya.
Taron dai na da nufin bayyana irin gwagwarmayar daliban Iran a fagen gwagwarmayar Musulunci.