IQNA

Hakkin uba akan yaro

Amirul Muminin (a.s) yana cewa: hakkin yaro a kan mahaifinsa shi ne ya ba shi suna mai kyau, da kyautata masa tarbiyya, da karantar da shi kur’ani. Nahj al-Balagha (Sobhi Saleh shafi na 546, Hikmat 399).

Hakkin uba akan yaro