IQNA

Bikin rufe gasar kur’ani ta Basij na shekarar 2024

IQNA - An kammala gasar kur’ani da kuma ta Etrat karo na 31 na dakarun Basij na kasar Iran a wani biki da aka gudanar a Jamaran Husseiniya da ke birnin Tehran a ranar 26 ga watan Nuwamba, 2024. Sama da mutane rabin miliyan ne suka shiga matakin share fagen gasar.