Makabartar Abu Talib a Makkah
IQNA – Makabartar Al-Hajun, wacce aka fi sani da makabartar Abu Talib ko Jannat al-Mu’alla, wani muhimmin wuri ne na tarihi da addini wanda ke da nisan kilomita daya daga arewacin Masallacin Harami da ke birnin Makka na kasar Saudiyya.