Karatun "Faqihiniya" a zagaye na arba'in da bakwai na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa
IQNA - A rana ta hudu na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa karo na 47 a birnin Tabriz, Muhammad Reza Faqihi Nia, fitaccen makarancin lardin Azarbaijan ta Gabas, ya karanta ayoyi 58 zuwa 66 na suratul Furqan da kuma suratun Nasr.