IQNA

15:14 - December 16, 2024
Lambar Labari: 3492400

Kungiyar "Tasnim" tana na a karatun ayoyin suratul Nazaat

IQNA - Kungiyar mawakan Tasnim daga Isfahan ta karanta ayoyi daga cikin suratu Naziat bisa salon karatun Shahat Mohammad Anwar ya wallafa.

Kungiyar

Mambobin kungiyar rera wakokin yabo da karatun kur'ani mai tsarki na lardin Isfahan sun fitar da wani  karatun kur'ani mai tsarki da suka yi.

A cikin wannan karatun an gabatar da aya ta 26 zuwa 30 a cikin suratul Mubaraka Nazaat, wacce aka dauko daga karatun malam Shahat Mohammad Anwar .

 

 

 

 

 

 

captcha