IQNA

Shahmoradi’ ya karanta ayoyi daga Suratul Isra

IQNA – Yunes Shahmoradi dan kasar Iran ya karanta ayoyi 18-25 na cikin suratul Isra’i a matsayin karatun girmamawa a gasar kur’ani ta kasar Iran karo na 47 a ranar 16 ga Disamba, 2024.