An gudanar da karatun ayoyin kur'ani a karshen gasar kur'ani mai tsarki
IQNA - Kungiyoyin Tawasih Noor Tabriz da Navai Saqlain da Saman Al-Aimah da suka kunshi matasa masu karatun kur'ani 130 sun gudanar da Tawashih a karshen gasar kur'ani mai tsarki ta kasa karo na 47 a birnin Tabriz.