IQNA

Karatun makaranci na Iran daga Suratul As-Saff

IQNA – A kwanakin baya matashin qari Ali Kabiri dan kasar Iran ya gabatar da karatun kur’ani a wani babban horo da majalisar koli ta kur’ani ta gudanar.