IQNA

Haramin Najaf Mai Alfarma Ya Shirya Domin Gudanar Da Maulidin Imam Ali

IQNA – Haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki na ci gaba da shirye-shiryen gudanar da tarukan maulidin Imam Ali (AS), limamin Ahlul baiti na farko a tsakiyar watan Janairun 2025.