Masallatan Iran suna gudanar da ibadar Itikafi
IQNA- Masallatai a duk fadin kasar Iran suna karbar bakuncin jama'a da suke gudanar da ibadar Itikafi da aka fara a ranar 13 ga watan Hijira na Rajab (14 ga Janairu, 2025) wanda za a kammala a ranar 15 ga watan Rajab (16 ga Janairu).