IQNA

Karatun Hassan Khanchi a gasar kur'ani ta duniya

IQNA - Shahararren makaranci a nan Iran Hassan Khanchi ya gabatar da addu'o'i da yabon manzon karshe Annabi Muhammad (SAW) a sa'o'i na karshe na rana ta biyu na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 41. Gasar da ake yi a kasar Iran a birnin Mashhad mai tsarki, daidai lokacin da aka haifi manzon Allah (SAW).