IQNA

Gasar kur'ani mai tsarki ta Iran karo na 41 ta zo karshe

IQNA - A ranar 31 ga watan Janairun shekara ta 2025 ne ake sa ran kammala gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 41 na jamhuriyar Musulunci ta Iran tare da bayar da lambobin yabo.

 

3491674

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Gasar kur'ani ta Iran karo na 41